Mat 10:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku warkar da marasa lafiya, ku ta da matattu, ku tsarkake kutare, ku kuma fitar da aljannu. Kyauta kuka samu, ku kuma bayar kyauta.

Mat 10

Mat 10:5-10