Mat 1:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Littafin asalin Yesu Almasihu, ɗan Dawuda, zuriyar Ibrahim ke nan.

2. Ibrahim ya haifi Ishaku, Ishaku ya haifi Yakubu, Yakubu ya haifi Yahuza da 'yan'uwansa,

3. Yahuza kuwa ya haifi Feresa da Zera (uwa tasu Tamar ce), Feresa ya haifi Hesruna, Hesruna ya haifi Aram,

Mat 1