Mat 2:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da aka haifi Yesu a Baitalami ta ƙasar Yahudiya, a zamanin sarki Hirudus, sai ga waɗansu masana taurari daga gabas suka zo Urushalima, suna cewa,

Mat 2

Mat 2:1-4