Mar 9:49-50 Littafi Mai Tsarki (HAU)

49. Da wuta za a tsarkake kowa, kamar yadda ake tsarkake abu da gishiri.

50. Gishiri abu ne mai kyau, amma in gishiri ya sane, dame za a daɗaɗa shi? Sai ku kasance da gishiri a zuciyarku, ku yi zaman lafiya da juna.”

Mar 9