Mar 10:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya tashi daga nan, ya tafi ƙasar Yahudiya, da kuma hayin Kogin Urdun. Taro kuma ya sāke haɗuwa wurinsa, ya kuma sāke koya musu kamar yadda ya saba.

Mar 10

Mar 10:1-9