Mar 9:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ganin Yesu sai duk taron suka yi mamaki ƙwarai da gaske, suka ɗungumo wurinsa a guje, suna gaishe shi.

Mar 9

Mar 9:10-25