Mar 9:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, da suka komo wurin almajiran, sai suka ga babban taro ya kewaye su, malaman Attaura kuma na muhawara da su.

Mar 9

Mar 9:13-21