Mar 2:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ce musu, “Ashe, abokan ango sa iya azumi tun ango na tare da su? Ai, muddin suna tare da angon, ba za su yi azumi ba.

Mar 2

Mar 2:18-24