Mar 2:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, almajiran Yahaya da na Farisiyawa suna azumi, sai aka zo aka ce masa, “Don me almajiran Yahaya da na Farisiyawa suke azumi, amma naka almajirai ba sa yi?”

Mar 2

Mar 2:10-19