Mar 15:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ga wani mai wucewa, wai shi Saminu Bakurane, uban Iskandari da Rufas, yana zuwa daga ƙauye. Suka fa tilasta masa ya ɗauki gicciyen Yesu.

Mar 15

Mar 15:12-29