Mar 15:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka gama yi masa ba'a haka, suka yaye masa alkyabba mai ruwan jar garura, suka sa masa nasa tufafi, suka kai shi waje don su gicciye shi.

Mar 15

Mar 15:18-24