Mar 14:62 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya ce, “Ni ne. Za ku kuwa ga Ɗan Mutum zaune dama ga Mai Iko, yana kuma zuwa cikin gajimare.”

Mar 14

Mar 14:55-71