Mar 14:61 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma yana shiru abinsa, bai amsa kome ba. Sai babban firist ɗin ya sāke tambayarsa, “To, ashe, kai ɗin nan ne Almasihu Ɗan Maɗaukaki?”

Mar 14

Mar 14:58-69