Mar 14:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, mai bashe shi ɗin nan ya riga ya ƙulla da su cewa, “Wanda zan yi wa sumba, shi ne mutumin. Ku kama shi, ku tafi da shi a rirriƙe.”

Mar 14

Mar 14:34-48