Mar 14:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nan da nan, kafin ya rufe baki sai ga Yahuza, ɗaya daga cikin sha biyun nan, da taron mutane riƙe da takuba da kulake, manyan firistoci, da malaman Attaura, da shugabanni ne suka turosu.

Mar 14

Mar 14:39-48