Mal 2:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, zan tsauta wa 'ya 'yanku, in watsa kāshin dabbobin hadayunku a fuskokinku, sa'an nan zan kore ku daga gabana.

Mal 2

Mal 2:1-6