Mak 4:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu fuskokinsu sun fi kukunniya baƙi,Ba a iya fisshe su a titi ba,Fatar jikinsu ta liƙe wa ƙasusuwansu,Sun bushe kamar itace.

Mak 4

Mak 4:4-16