Mak 4:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Keɓaɓɓunta sun fi dusar ƙanƙara tsabta,Sun kuma fi madara fari.Jikunansu sun fi murjani ja.Kyan tsarinsu yana kama da shuɗin yakutu.

Mak 4

Mak 4:1-12