Mak 3:64-66 Littafi Mai Tsarki (HAU)

64. “Ya Ubangiji, za ka sāka musu bisa ga ayyukansu,

65. Za ka ba su tattaurar zuciya,La'anarka kuwa za ta zauna a kansu!

66. Da fushi za ka runtume suHar ka hallaka su a duniya, ya Ubangiji!”

Mak 3