Ka gayyato mini tsoroKamar yadda akan gayyato taro a ranar idi.A ranar fushin UbangijiBa wanda ya tsere, ko wanda ya tsira.'Ya'yan da na yi renonsu, na goye su,Maƙiyina ya hallaka su.