Mak 3:55-57 Littafi Mai Tsarki (HAU) “Ya Ubangiji, na yi kira ga sunankaDaga cikin rami mai zurfi. Ka kuwa ji muryata.Kada ka rufe kunnenka ga jin kukana