Mak 3:50-52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

50. Har lokacin da Ubangiji daga Sama ya duba, ya gani.

51. Ganin azabar 'yan matan birninaYa sa ni baƙin ciki.

52. “Waɗanda suke maƙiyana ba daliliSun farauce ni kamar tsuntsu.

Mak 3