Mak 3:37-39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

37. Wa ya umarta, abin kuwa ya faru,In ba Ubangiji ne ya umarta ba?

38. Ba daga bakin MaɗaukakiAlheri da mugunta suke fitowa ne ba?

39. Don me ɗan adamZai yi gunaguni a kan hukuncin zunubansa?

Mak 3