Mak 3:1-4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ni ne mutumin da ya sha wuyar horon Ubangiji.

2. Ya kore ni zuwa cikin duhu baƙi ƙirin.

3. Hakika ikonsa ya yi ta gāba da ni dukan yini.

4. Ya sa naman jikina da fatar jikina su lalace,Ya kuma kakkarya ƙasusuwana.

Mak 3