Mak 2:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya duhunta Sihiyona saboda fushinsa!Daga Sama kuma ya jefar da darajar Isra'ila a ƙasa.Bai kuma tuna da matashin sawayensa baA ranar fushinsa.

Mak 2

Mak 2:1-5