Mak 1:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka sa mugayen ayyukansu su bayyana a gabanka,Sa'an nan ka hukunta su kamar yadda ka hukunta ni saboda dukan laifofina.Gama nishe-nishena sun yi yawa.Zuciyata kuma ta karai.”

Mak 1

Mak 1:12-22