Mak 1:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan jama'arta suna nishi don neman abinci,Sun ba da kayansu masu daraja saboda abinciDon su rayu.“Ya Ubangiji ka duba, ka gani,Gama an raina ni.”

Mak 1

Mak 1:3-19