Mak 1:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maƙiyi ya miƙa hannunsaA kan dukan kayanta masu daraja,Gama ta ga al'ummai sun shiga Haikali,Su waɗanda ka hana su shiga cikin jama'arka.

Mak 1

Mak 1:7-11