M. Sh 8:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙasa mai alkama, da sha'ir, da inabi, da ɓaure, da rumman. Ƙasa ce mai itatuwan zaitun da zuma.

M. Sh 8

M. Sh 8:3-16