M. Sh 8:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allahnku zai kai ku ƙasa mai kyau. Ƙasa mai rafuffukan ruwa da maɓuɓɓugai, da idanun ruwa masu ɓuɓɓugowa daga cikin kwari da tudu.

M. Sh 8

M. Sh 8:4-15