M. Sh 5:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ubangiji kuwa ya ji maganarku wadda kuka yi mini, sai ya ce, ‘Na ji maganar da jama'an nan suka yi maka, abin da suka faɗa daidai ne.

M. Sh 5

M. Sh 5:24-33