M. Sh 5:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kai, ka matsa kusa, ka ji dukan abin da Ubangiji Allahnmu zai faɗa, sa'an nan ka mayar mana da dukan abin da Ubangiji Allahnmu ya faɗa maka. Za mu ji, mu kuma aikata.’

M. Sh 5

M. Sh 5:23-28