M. Sh 4:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya yi magana da ku ta tsakiyar wuta. Kuka ji hurcin kalmomin, amma ba ku ga siffar kome ba, sai dai murya kaɗai kuka ji.

M. Sh 4

M. Sh 4:5-16