M. Sh 4:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sai kuka matso kusa, kuka tsaya a gindin dutsen sa'ad da dutsten yake cin wuta har zuwa sararin sama, ga kuma girgije baƙi ƙirin yana rufe da dutsen.

M. Sh 4

M. Sh 4:7-13