M. Sh 33:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah Madawwami, shi ne wurin zamanka,Madawwaman damatsansa suna tallafarka,Yana kore maka maƙiyanka,Ya ce, ‘Ka hallaka su!’

M. Sh 33

M. Sh 33:17-29