M. Sh 33:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Babu wani kamar Allahn Yeshurun,Wanda yakan sauko daga Sama don ya cece ka,Wanda ya sauko daga bisa da ɗaukakarsa.

M. Sh 33

M. Sh 33:17-29