M. Sh 31:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da na kawo su a ƙasar da take da yalwar abinci, wadda na rantse zan ba kakanninsu, har suka ci, suka ƙoshi, suka yi ƙiba, za su juya, su bi gumaka, su bauta musu. Za su raina ni, su tā da alkawarina.

M. Sh 31

M. Sh 31:18-22