M. Sh 31:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Don haka, sai ka rubuta wannan waƙa, ka koya wa Isra'ilawa. Ka sa ta a bakinsu don waƙan nan ta zama shaida a gare ni game da Isra'ilawa.

M. Sh 31

M. Sh 31:12-21