M. Sh 3:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Muka hallaka su ƙaƙaf kamar yadda muka yi da Sihon, Sarkin Heshbon. Muka hallaka kowane gari, da mata da maza, da yara.

M. Sh 3

M. Sh 3:1-16