M. Sh 3:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan garuruwan nan masu dogo garu ne, da ƙofofi masu ƙyamaren ƙarfe. Banda waɗannan kuma akwai garuruwa da yawa marasa garu.

M. Sh 3

M. Sh 3:1-6