M. Sh 3:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka hau kan ƙwanƙolin Dutsen Fisga, ka dubi gabas, da yamma, da kudu, da arewa. Ka dubi ƙasar da idanunka, gama ba za ka haye Urdun ba.

M. Sh 3

M. Sh 3:22-29