M. Sh 3:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Amma Ubangiji ya yi fushi da ni saboda ku, don haka bai ji ni ba. Ya ce mini, ‘Ya isa. Kada ma ka sāke yi mini magana a kan wannan al'amari.

M. Sh 3

M. Sh 3:24-29