M. Sh 3:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A wancan lokaci ne na yi muku umarni, na ce, ‘Ubangiji Allahnku ya ba ku wannan ƙasa, ku mallake ta. Dukan mayaƙanku za su haye da shirin yaƙi a gaban 'yan'uwanku, Isra'ilawa.

M. Sh 3

M. Sh 3:17-23