M. Sh 3:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuma ba su Araba, Urdun shi ne iyaka daga Kinneret, har zuwa Tekun Araba, wato Tekun Gishiri, a gangaren gindin Dutsen Fisga wajen gabas.

M. Sh 3

M. Sh 3:7-25