M. Sh 28:68 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji zai komar da ku Masar cikin jiragen ruwa, ko da yake na ce ba za ku ƙara tafiya can ba. Can za ku sayar da kanku bayi mata da maza, amma ba wanda zai saye ku.”

M. Sh 28

M. Sh 28:62-68