M. Sh 28:67 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da safe za ku ce, ‘Da ma maraice ne.’ Da maraice kuma za ku ce, ‘Da ma safiya ce,’ saboda tsoron da yake a zuciyarku, da abubuwan da idanunku suke gani.

M. Sh 28

M. Sh 28:63-68