M. Sh 28:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen da ba ku sani ba, su za su ci amfanin gonakinku da dukan amfanin wahalarku. Za a zalunce ku, a murƙushe ku kullum.

M. Sh 28

M. Sh 28:31-37