M. Sh 28:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A idonku za a ba da 'ya'yanku mata da maza ga wata al'umma dabam, za ku yi ta jin kewarsu, amma a banza, gama ba ku da ikon yin kome.

M. Sh 28

M. Sh 28:23-36