M. Sh 24:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kada a kashe ubanni maimakon 'ya'ya, kada kuma a kashe 'ya'ya maimakon ubanni. Amma za a kashe mutum saboda laifin da ya aikata.

M. Sh 24

M. Sh 24:10-22