M. Sh 24:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ku biya shi hakkinsa a ranar da ya yi aikin, kafin faɗuwar rana, gama shi matalauci ne, zuciyarsa tana kan abin hakkinsa, don kada ya yi wa Ubangiji kuka a kanku, har ya zama laifi a gare ku.

M. Sh 24

M. Sh 24:8-22